Hausa SongsTrending Hausa Songs
Ado Gwanja – Ja Oji Adon Gari

Ado Gwanja – Ja Oji Adon Gari Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya da nishaɗi, Ado Gwanja, ya sake dawowa da sabuwar waka mai taken “Ja Oji Adon Gari” a shekarar 2025. Wannan waka na ɗauke da sauti da salon nishaɗi irin na Gwanja wanda ya saba burge masoyansa a ko’ina.
KAR KU MANTA: Ado Gwanja – Safeera
Ku kasance tare da mu domin sauraron cikakkiyar wakar nan a HausaTracks.com.