Umar M Shareef – Sanata Babangida 2

Umar M Shareef - Sanata Babangida 1
Umar M Shareef - Sanata Babangida 1

Umar M Shareef – Sanata Babangida 2 Mp3 Download

Shahararren mawaki, Umar M Shareef, ya sake fitar da wata sabuwar waÆ™a ta musamman mai cike da daÉ—i mai suna “Sanata Babangida 2”. An saki waÆ™ar ne a ranar 16 ga Agusta, 2025, kuma wani sashe ne na waÆ™ar da aka sadaukar wa Sanata Babangida. Wannan waÆ™a ce ta yabo da taya murna da aka yi don nuna goyon baya da girmamawa ga Sanata Babangida.

KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Sanata Babangida 1

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*