Hausa Songs

Umar M Shareef – Labarin Soyayya

Umar M Shareef – Labarin Soyayya Mp3 Download

Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Labarin Soyayya”. An saki waƙar ne a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Kalaman Bakina”. Wannan waka ce ta soyayya da ke ba da labarin yadda masoya biyu suka sadu har suka kai ga matakin soyayya mai zurfi.

KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Kallo Daya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button