Umar M Shareef – Ana Dara

Umar M Shareef - Best Of M Shareef Vol. 1
Umar M Shareef - Best Of M Shareef Vol. 1

Umar M Shareef – Ana Dara Mp3 Download

Shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Ana Dara”. An sake waÆ™ar ne a ranar 11 ga Mayu, 2018, kuma tana cikin kundin wakokinsa mai taken “Best Of M Shareef Vol. 1”. Wannan waÆ™a ta soyayya ce da aka rera don yabon kyawun wata masoyiya.

KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Azima

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*