Meleri – Taurari Feat. Umar MB, Auta Waziri & Auta Mg Boy

Taurari EP
Taurari EP

Meleri – Taurari Feat. Umar MB, Auta Waziri & Auta Mg Boy Mp3 Download

Fitaccen mawaki Meleri ya haÉ—a kai da manyan taurari na masana’antar wakokin Hausa wato Umar MB, Auta Waziri, da Auta Mg Boy, domin su saki wata babbar waka mai taken “Taurari” a ranar 7 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce kuma sunan sabon EP É—insu, wanda ke nuna haÉ—in kan mawaÆ™a da kuma basirarsu ta musamman. An sake wakar ne a karkashin lakabin Arewa Medium Production Nigeria Limited, kuma Meleri ne da kansa ya shirya wakar.

KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Mai Asali

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*