Hausa Songs
Auta Mg Boy – Sabon Labari

Auta Mg Boy – Sabon Labari Mp3 Download
Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar waka mai taken “Sabon Labari”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin manyan wakokin da ke cikin sabon Album ɗinsa na shekarar 2025 mai suna “Badan Mutuwa Ba”. “Sabon Labari” waka ce da ke isar da saƙo mai zurfi kan sabon farawa a rayuwa ko soyayya, inda Auta Mg Boy ya rera ta da basira da kuma kiɗa mai motsa rai. Wakar ta fito ne a ranar 3 ga Agusta, 2025, kuma tana nuna matakin basirar Auta Mg Boy a fannin waka.
KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Safiya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.