Hausa Songs
Z Square – Tambarin So
Z Square – Tambarin So Mp3 Download
Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Tambarin So”.
“Tambarin So” waka ce da ke nuna yadda soyayya ta yi wa zuciyar mawakin tambari, wanda ba zai gogu ba. Z Square ya yi amfani da kalamai masu dadi wajen bayyana karfin soyayyarsa.
Song Details:
- Artist: Z Square
- Song: Tambarin So
- EP: Tauraruwa EP
RECOMMENDED: Z Square – Na Baki
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









