News

Yau Sati Ɗaya Kenan Tunda Nayi Aure Har Yanxu Banyi Trading Ba – Ahmed XM

Daga Shafin Twitter Yau Sati Ɗaya Kenan Tunda Nayi Aure Har Yanxu Banyi Trading Ba Cewar Ahmed XM.

Sati daya kenan idan zaku iya tunawa yanzu dayin auren Ahmed XM da Safeera Abba, tun ranar da aka daura aurensa ba’a sake jin yayi wata magana ba sai yanzu.

KARANTA: Saurayin Rahama Saidu Yakara Bata Motar 30 Million Kyauta

Inda a shafinsa na sada zumunta na Twitter ya saka wani bidiyonsa da matarsa Safeera wanda yake cewa; “I did not trade for 1 week now” yanzu haka zaku iya kallon bidiyon.

Ganin wannan bidiyon wasu da dama daga cikin mabiyansa na X suke tayashi murna wasu suke cewa yarigada yagama samun kudine a trading.

Shin me zaku iya cewa akan wannan magana da Ahmed XM yayi ku ajiye ra’ayoyinku a comment section dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!