Videos

VIDEO: Namenj – Bana Ft. Asmee Wakili (Official Video)

Namenj – Bana Ft. Asmee Wakili (Official Video)

Bayan ganin yanda wakar Bana wato “Bari Baby Na” ta samu karbuwa a manhajar TikTok saboda mutane sun ji dadinta mawaki Namenj yanzu kuma ya kara sakin bidiyon wakar tare da jarumar kannywood Asmee Wakili.

Idan har kun gama ganin bidiyon wannan waka indai har tayi muku dadi ku ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button