
Umar Uk – Daga Zuciya Ft. Faty Khaleel Mp3 Download
Fitaccen mawaki, Umar Uk, ya saki wata sabuwar waƙa mai daɗi da soyayya mai suna “Daga Zuciya”. An yi wannan waƙa ne tare da shahararriyar mawaƙiya, Faty Khaleel. An saki waƙar ne a ranar 21 ga Agusta, 2025, kuma tana bayyana yadda ake bayyana soyayya da gaskiya da kuma ikhlasi.
KAR KU MANTA: Usman Wasa – Zumar So
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply