Hausa Songs
Umar MB – Ruhi

Umar MB – Ruhi Song 2024 Mp3 Download
Umar MB ya kara sakin wata zazzafar wakarsa mai suna “Ruhi” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa “Ruhi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.