Hausa Songs
Umar MB – Rai

Umar MB – Rai Mp3 Download
Umar MB ya kara fitowa da masoyansa wata sabuwar waka mai suna “Rai” wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (6) na wani album dinsa mai suna “Rai Ep” na 2021.
RECOMMENDED: Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks