Hausa SongsTrending Hausa Songs
Umar MB – Mai Kyau

Umar MB – Mai Kyau Song 2024 Mp3 Download
Umar MB ya kara sakin wata sabuwar wakar ta soyayya mai suna “Mai Kyau” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “Ruhi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.