Hausa SongsTrending Hausa Songs
Umar MB – Kauna

Umar MB – Kauna Song 2024 Mp3 Download
Umar MB ya kara zuwa da sabuwar wakar mai suna “Kauna” wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa mai suna “Ruhi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.