Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi

Umar MB - Rai Ep
Umar MB - Rai Ep

Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi Mp3 Download

Umar MB yazo da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Ina Sonki” tare da mawakiya Hairat Abdullahi itama wannan waka tana daga cikin wakoki (6) na wani album dinsa mai suna “Rai Ep” na 2021.

RECOMMENDED: Umar MB – Wasika (Mp3 Download)

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

Join Our Social Media Channels:-

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*