Hausa Hip Hop
TheCamboi – Ojoro
TheCamboi – Ojoro Mp3 Download
TheCamboi ya fito da wata sabuwar wakarsa mai suna “Ojoro” itama wannan waka tayi dadi sosai kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Muna da bukatar idan har wannan waka tayi muku dadi ku ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.