Hausa Hip Hop
TheCamboi – My Baiwa
TheCamboi – My Baiwa Mp3 Download
TheCamboi ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “My Baiwa” wannan waka itama tana daga jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Wannan waka itace ta shida daga cikin album din idan har tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.