Hausa Hip Hop

TheCamboi – Ki Dawo

TheCamboi – Ki Dawo Mp3 Download

TheCamboi ya saki wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Ki Dawo” kuma itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.

Wannan itama idan har tayi muku dadi ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button