Hausa Hip Hop
TheCamboi – Jummala
TheCamboi – Jummala Mp3 Download
TheCamboi ya fito da wata sabuwar wakarsa mai suna “Jummala” wannan waka itama tana daga cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Wannan waka itace waka ta takwas 9 acikin album din idan har itama tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.