Hausa Hip Hop

TheCamboi Ft. S James – Nagode

TheCamboi Ft. S James – Nagode Mp3 Download

TheCamboi yazo da wata sabuwar waka mai suna “Nagode” tare da fitaccen mawaki S James itama kuma wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.

Idan har kun saurari wannan waka sosai kuma tayi muku dadi ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button