Hausa Hip Hop
TheCamboi Ft. Nexx – Dan Uwa
TheCamboi Ft. Nexx – Dan Uwa Mp3 Download
TheCamboi ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Dan Uwa” tare da mawaki Nexx itama wannan waka tabada ma’ana saima idan kun saurareta. Kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Itama wannan idan har kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.