Hausa Hip Hop
TheCamboi Ft. Mahraz Number 1 – Oh Mama
TheCamboi Ft. Mahraz Number 1 – Oh Mama Mp3 Download
TheCamboi ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Oh Mama” tare da mawaki Mahraz Number 1 kuma itama wannan waka tana daga cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin itama wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka .