Hausa Hip Hop
TheCamboi Ft. Mahraz Number 1 – Far Gone Remix
TheCamboi Ft. Mahraz Number 1 – Far Gone Remix Mp3 Download
TheCamboi ya kara zuwa wata sabuwar waka mai suna “Far Gone” tare da mawaki Mahraz Number 1 kuma itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan wannan waka.