Hausa Hip Hop
TheCamboi – Dan Adam Da Kudi
TheCamboi – Dan Adam Da Kudi Mp3 Download
TheCamboi yazo da wata sabuwar waka ma’ana sosai mai suna “Dan Adam Da Kudi” itama wannan waka tayi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun saurareta.
Itama wannan waka idan har kun ji dadinta muna da bukatar ku ajiye mana ra’ayoyinku akanta a comment section dake kasan wannan waka.