Hausa Hip HopTrending Hausa Songs
TeeSwagg – Ba Respect (Pakacity)

TeeSwagg – Ba Respect (Pakacity) Mp3 Download
Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop, TeeSwagg, ya saki sabuwar waka mai taken “Ba Respect (Pakacity)”. Wannan sabuwar track ɗin na ɗauke da kalamai masu zafi da kuma irin salon rap ɗinsa na musamman.
RECOMMENDED: DJ Ab – Basuso
Sauke wakar daga nan ka saurara ka more: