MUSIC: Ali Jita – Uwar Gida Mai Capacity
Ali Jita – Uwar Gida Mai Capacity Mp3 Download Shahararren mawaki kuma fitaccen mai kida, Ali Jita, ya sake sabuwar wakarsa mai taken “Uwar Gida Mai Capacity”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin jerin wakokin da ke cikin sabon kundinsa (EP) mai suna “Sautin Arewa EP“ na shekarar 2025. A cikin wakar “Uwar Gida … Read more