DSS Sun Kama Sultan a Kano Saboda Bidiyon Tinubu: Abis Fulani Ya Gargadi Hausawa Kan Labaran Karya!

DSS Sun Kama Sultan

Wannan lamarin na kama Sultan da DSS ya sake jaddada muhimmancin tabbatar da gaskiyar labarai… DSS Sun Kama Sultan a Kano Saboda Bidiyon Karya na Shugaba Tinubu A wani lamari mai tada hankali, jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) sun kama wani shahararren Content Creator mai suna Sultan a jihar Kano. An kama … Read more