MUSIC: Sadiq Saleh – Back To Sender
Sadiq Saleh Ya Rera WaÆ™ar “Back To Sender” Daga Sabon Album É—insa! Masoyan wakokin Sadiq Saleh, ku saurari sabuwar waÆ™arsa mai taken “Back To Sender“. Wannan waÆ™a mai É—auke da saÆ™o mai Æ™arfi tana cikin jerin waÆ™oÆ™in da ke cikin sabon kundin waÆ™oÆ™insa mai suna “Da Ransu Za’ayi Delux” na shekarar 2025. Ku saurari yadda … Read more