Matar Da Ta Rungumi Mawaki Soja Boy Ta Fito Ta Tona Asirin Sa
Wata sabuwa cikin wata sanarwa da matar da ta rungumi Soja Boy ta fito ta tona asirin sa a wani sabon bidiyo daya fito. Idan zaku iya tunawa kwana biyu da suka wuce mawaki Soja Boy ya saki wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Bugun Zuciya” inda wakar tasamu karbuwa a manhajar TikTok saboda … Read more