Gargadi Daga Rukayya Dawayya: “Karshen Masu Raina Iyaye Ba Kyau” – Shin Da Ummi Nuhu Ake?
Gargadi Daga Rukayya Dawayya: “Karshen Masu Raina Iyaye Ba Kyau” – Shin Da Ummi Nuhu Ake? Barka da zuwa HausaTracks.com! Har yanzu dai masana’antar Kannywood na ci gaba da yin zafi da labarai masu jan hankali. Bayan cece-kucen da ya faru kwanan nan tsakanin jaruma Saima Muhammad da Rashida Mai Sa’a kan wasu al’amura da … Read more