MUSIC: Rumerh – Beauty Sleep (Remix) Ft. Magnito

Rumerh - Beauty Sleep (Remix) Ft. Magnito

Rumerh – Beauty Sleep (Remix) Ft. Magnito Mp3 Download Fitacciyar mawakiyar nan, Rumerh ta kara sakin waka mai suna “Beauty Sleep (Remix)” tare da hadin gwiwar mawaki Magnito, A yanzu dai wannan waka tana daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar TikTok. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku … Read more

ALBUM: Og Abbah – Malafa Ep

Og Abbah - Malafa The Ep 2025

Og Abbah – Malafa Ep 2025 Download Shahararren Mawakin Arewa, Og Abbah, ya saki cikakken kundin waƙoƙin Album ɗinsa mai suna “Malafa EP”. An fitar da wannan gagarumin aiki a ranar 11 ga Disamba, 2025. Album ɗin ya ƙunshi sababbin waƙoƙi 7 masu cike da nishadi, haɗin gwiwa na ƙasa da ƙasa, da kuma sababbin … Read more