Aurena Da G Fresh Yazama Dole Tunda Bani Da HIV – Alpha Charles Borno
Aurena da G Fresh Alameen ya zama dole tunda mun yi gwajin HIV bani da ita Alpha Charles Borno. Idan zaku iya tunawa a kwanakin bayane ake shirin auren jaruman TikTok wato G Fresh da fitacciyar mai saida maganin karfin maza din nan Alpha Charles Borno wanda hakan yajawo cece-kuce sosai a kafafan sada zumunta. … Read more