Dauda Kahutu Rarara – Maraba Gwamna Abba
Dauda Kahutu Rarara – Maraba Gwamna Abba Mp3 Download Saurari sabuwar wakar Dauda Kahutu Rarara mai taken “Maraba Gwamna Abba”. Labari da dumi-duminsa: Shahararren mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara, ya saki wata zafafar waka ta musamman domin yiwa Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, barka da zuwa jam’iyyar APC. Wannan waka mai taken … Read more