MUSIC: Ali Jita – Farin Wata
Ali Jita – Farin Wata Mp3 Download Fitaccen mawakin nan, Ali Jita ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Farin Wata“, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (9) na sabon album dinsa mai suna “Sautin Arewa Ep” na shekarar 2025. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku … Read more