Ado Gwanja – Ya Annabi Ga Masoyinka Ft. Hafiz Abdallah

Ado Gwanja - Ya Annabi Ga Masoyinka

Ado Gwanja – Ya Annabi Ga Masoyinka Ft. Hafiz Abdallah Mp3 Download Ado Gwanja shima ya kara sakin wata sabuwar wakar yabo mai suna “Ya Annabi Ga Masoyinka” tare da mawaki Hafiz Abdallah itama wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta. RECOMMENDED: Sadiq Saleh – Shugaban Halitta (S.A.W) Mp3 Download Idan har wannan … Read more

Ado Gwanja – Amada

Ado Gwanja - Amada Ep

Ado Gwanja New Song “Amada” 2021 Mp3 Download Ado Gwanja ya kara fitowa da sabuwar wakarsa mai suna “Amada” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (6) na album dinsa mai suna “Amada Ep” na 2021. RECOMMENDED: Ado Gwanja – Kyan Rawa (Mp3 Download) Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana … Read more

Ado Gwanja – Mai Kidan Kujera

Ado Gwanja - Amada Ep

Ado Gwanja New Song “Mai Kidan Kujera” 2021 Mp3 Download Ado Gwanja ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Mai Kidan Kujera” wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (6) na album dinsa mai suna “Amada Ep” na 2021. RECOMMENDED: Ado Gwanja – An Gamu (Mp3 Download) Idan har kunji dadin wannan waka … Read more

Ado Gwanja – Kyan Rawa

Ado Gwanja - Amada Ep

Ado Gwanja New Song “Kyan Rawa” 2021 Mp3 Download Ado Gwanja ya kara zuwa da sabuwar waka mai suna “Kyan Rawa” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (6) na album dinsa mai suna “Amada Ep” na 2021. RECOMMENDED: Ado Gwanja – Mai Kidan Kujera (Mp3 Download) Idan har kunji dadin wannan waka zaku … Read more

Ado Gwanja – An Gamu

Ado Gwanja - Amada Ep

Ado Gwanja New Song “An Gamu” 2021 Mp3 Download Ado Gwanja ya kara fitar da sabuwar waka mai suna “An Gamu” itama wannan wakar tana daya daga cikin wakoki (6) na album dinsa mai suna “Amada Ep” na 2021. RECOMMENDED: Ado Gwanja – Ameenah (Mp3 Download) Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye … Read more

Ado Gwanja – Duniya Labari

Ado Gwanja - Dama Nine EP

Ado Gwanja – Duniya Labari Mp3 Download Ado Gwanja ya kara zuwa da sabuwar waka mai suna “Duniya Labari” itama wannan waka tana cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024. Idan kuka saurare wannan waka zaku tabbatar da tana da ma’ana sosai idan har kun saurara muna so … Read more