Salim Smart – A Cikin Wata Shida

Salim Smart - A Cikin Wata Shida

Salim Smart – A Cikin Wata Shida Mp3 Download Shahararren mawakin Hausa, Salim Smart, ya saki sabuwar waka mai taken “A Cikin Wata Shida”. Wannan waka ta fito da salo na soyayya tare da ƙwarewar murya wanda yasa take shiga zukatan masoya cikin sauƙi. Masu sauraro suna jin daɗin irin wakokin Salim Smart saboda yadda … Read more