Hausa Songs
MUSIC: Namenj – Dama Ft. Hamisu Breaker

Namenj – Dama Ft. Hamisu Breaker Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar mawaki “Namenj” mai suna “Dama” tare da hadin gwiwar mawaki Hamisu Breaker, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (10) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “The North Star EP” na shekarar 2021.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.