
Sojaboy – Kauna Na Baki Ft. Iftihal Madaki Mp3 Download
Sabuwar wakar “Kauna Na Baki” daga Sojaboy tare da Iftihal Madaki waka ce ta soyayya wacce ta dauki hankalin jama’a a kafafen sada zumunta, musamman TikTok da Instagram.
RECOMMENDED: Sojaboy – Bugun Zuciya
A cikin wakar, Sojaboy ya bayyana irin soyayyar da yake ji ga masoyiyarsa, tare da lafuzan da suka cika da nishadi da salo. Iftihal Madaki kuma ta kara wakar armashi da muryarta mai taushi da salo.
Wannan waka tana daga cikin wakokin da suke trending a yanzu a Arewa.
Coming soon…