Hausa SongsTrending Hausa Songs

Sojaboy – Habibi

  • Artist: Sojaboy
  • Genre: Love
  • Year: 2025
  • Modified: Yesterday

Sojaboy – Habibi Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan wato, Sojaboy ya kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Habibi” tare da wata fitacciyar jarumar TikTok wato Surayyah.

RECOMMENDED: Sojaboy – Kauna Na Baki Ft. Iftihal Madaki

Sojaboy ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 13, 2025 kamar yanda yafada wanda yanzu haka mutane da dama zasu iya samun wannan waka a kafafan sada zumunta.

Habibi” waka ce ta soyayya wacca idan har kuna sauraren wakokin hausa na soyayya zaku tabbatar da wannan waka tayi dadi saima idan kun ji ta yanzu.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button