
Sheriff Sadiq – Kun Gani Mp3 Download
Shahararren mawaki Sheriff Sadiq ya saki wata sabuwar waka mai taken “Kun Gani” a ranar 11 ga Afrilu, 2024. Wannan waka ce da ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “Yar Uwa EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka mai cike da darasi da kuma tabbatar da matsayinsa, inda yake isar da saÆ™on nasara ga duk wanda ya gani.
KAR KU MANTA: Sheriff Sadiq – Zauna
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply