Sheriff Sadiq – Budurwa

Sheriff Sadiq - Yar Uwa EP
Sheriff Sadiq - Yar Uwa EP

Sheriff Sadiq – Budurwa Mp3 Download

Shahararren mawaki Sheriff Sadiq ya saki wata sabuwar waka mai taken “Budurwa” a ranar 11 ga Afrilu, 2024. Wannan waka ce ta soyayya, wadda ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “Yar Uwa EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka kan soyayya, inda yake yabon masoyiyarsa da kuma bayyana Æ™aunar da yake mata.

KAR KU MANTA: Sheriff Sadiq – Annabi Ne

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*