Hausa SongsTrending Hausa Songs
Sani A Martaba – KWANA DAYA

Sani A Martaba – KWANA DAYA Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke sabuwar wakar Sani A Martaba mai suna “KWANA DAYA” wannan waka tana daga cikin wakokin sabon shirin film din Kwana Daya Series wanda kamfanin Sultan Film Factory ya shirya. Kuma wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Sani A Martaba – Sone Banfaraba
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.