
Sammani AA – Kece Ft. Nura M Inuwa Mp3 Download
Fitaccen mawaki Sammani AA ya sake haduwa da shahararren mawaki Nura M Inuwa a cikin wata sabuwar waƙa mai daɗi mai suna “Kece”. An saki wannan waƙa ne a ranar 18 ga Agusta, 2025, kuma tana nuna tabbacin soyayya ta gaskiya, inda mawakan ke rera wa masoyiyarsu cewa, “Ke ce zaɓin zuciyata.”
KAR KU MANTA: Aminu ATA – Tashe
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply