Hausa Songs
Salim Smart – Komai Dai Dai

Salim Smart – Komai Dai Dai Mp3 Download
Salim Smart ya kara sakin wata sabuwar waka mai taken suna “Komai Dai Dai” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (12) na sabon album dinsa mai suna “Atamfa Ep” na 2024.
RECOMMENDED: Salim Smart – Wanda Nake So (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks