Hausa Songs
Salim Smart – Kece Amarya

Salim Smart – Kece Amarya Mp3 Download
Salim Smart ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “Kece Amarya” wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (4) na sabon album dinsa mai suna “Amarya Ep” na 2024.
RECOMMENDED: Salim Smart – Nesa (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks