Hausa Songs
Salim Smart – Damuwa

Salim Smart – Damuwa Mp3 Download
Salim Smart ya kara fitowa da sabuwar waka mai suna “Damuwa” wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (5) na sabon album dinsa mai suna “October Ep” na 2024.
RECOMMENDED: Salim Smart – Masoyi (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks