Album/EP
ALBUM: Umar M Shareef – Babbar Yarinya EP

Umar M Shareef – Babbar Yarinya EP 2017 Download
Shahararren mawakin soyayya, Umar M Shareef, ya saki shahararren kundin wakokinsa mai suna “Babbar Yarinya EP” a ranar 1 ga Janairu, 2017. Wannan kundin ya tattara waƙoƙi masu daɗi guda 16, waɗanda duk sun shafi soyayya, aure, da kuma alƙawarin masoya. Tun daga ranar da aka saki kundin, ya zama sananne a tsakanin masoya wakokin Hausa.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Kalaman Bakina EP
Jerin Wakokin Album Din “Babbar Yarinya EP”
- Rabo Dake
 - Albishir
 - Aure Na
 - Babbar Yarinya
 - Bakin Takobi
 - Barka Da Sallah
 - Basaja
 - Bazan Barki Ba
 - Dandali
 - Halwa
 - Jarumin Maza
 - Kanin Ajali
 - Kayali
 - Labiba
 - Nayi Nadama
 - Rarrashi
 
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.









