Hausa SongsTrending Hausa Songs
Sadiq Saleh – Mai Kishina Ft. Fati Niger

Sadiq Saleh – Mai Kishina Ft. Fati Niger Song 2024 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya kara sakin wakar da ta girgiza mutane a TikTok mai suna “Mai Kishina” tare da mawakiya Fati Niger wannan waka itama tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.