Hausa Songs
Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ft. Maryam Fantimoti

Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ft. Maryam Fantimoti Song 2024 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya kara zuwa da wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Da Ransu Za’ayi” tare da mawakiya Maryam Fantimoti itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.