Hausa Songs
Sadi Sidi Sharifai – Ma’ajiya
Sadi Sidi Sharifai – Ma’ajiya Mp3 Download
Saurari wakar Sadi Sidi Sharifai mai taken “Ma’ajiya”.
Wannan waka mai suna “Ma’ajiya” tana daya daga cikin wakokin da suka fi nishadantarwa a cikin kundin Wata Da Rana EP. Sadi Sidi Sharifai yana kiran masoyiyarsa da “Ma’ajiya”, wato taskar da ya boye sirrin zuciyarsa da kaunarsa a wajenta.
A farkon wakar, yana farawa da salon nishadi yana cewa:
“Uhmmm Uhmmm Uhm Uhm… Ma’ajiya Ma’ajiya. Zuciya Zuciya, Ta Cika Ta Cika.”
Wannan yana nufin zuciyarsa ta cika da so har ta batse, kuma babu wacce zai kaiwa kukan sa sai ita “Ma’ajiyar” tasa.
Song Details:
- Artist: Sadi Sidi Sharifai
- Song: Ma’ajiya
- Album: Wata Da Rana EP
- Year: 2022
- Genre: Hausa Love
Listen and Download below:
RECOMMENDED: Sadi Sidi Sharifai – Dawafi
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









